Ya Allah Ka Sa Ta’addancin Masu Garkuwa Da Mutane Ya Juya Kan Waɗanda Suke Ɗaukar Nauyinsu: Sheikh Abdullah Gadon Kaya

Fitaccen Malamin Addinin Musulimcin Nan Dake Kano, Wato Sheikh Abdullah Gadon Kaya Ya Koka Kan Batun Sace Mutane A Arewacin Nigeria.

Malamin Ya Baiyana Bacin Ransa Dangane Da Yawaitar Satar Al’umma A Yankin Arewacin Nigeria.

Malamin Yayi Wata Addu’a Wanda Yake Cewa Duk Na Annabi Yace Amin.

NA ANNABI YA CE AMIN: “Ya Allah Ka Sa Ta’addancin Masu Garkuwa Da Mutane Ya Juya Kan Waɗanda Suke Ɗaukar Nauyinsu, Da Waɗanda Suka Mayar Da Ta’addancin Hanyar Neman Kuɗi”, Cewar Sheikh Abdallah Gadon Ƙaya

Ko A Baya Bayan Nan An Hango Wasu Wani Bidiyo Da Ya Karade Shafukan Sada Zumunta.

Wanda Aciki Akaga Yan Ta’adda Na Zane Wadanda Suka Sata A Harin Jirgin Kasan Kaduna.

Lamarin Da Yanyo Cece Kuce Tare Da Yin Kiraye Kiraye Ga Gwamnati Data Ceci Wadannan Bayin Allah

Click Here To Drop Your Comment