Religion

Wasikar Sheikh Dahiru Usaman Bauchi R.A Ga Queen Elizabeth (Sarauniyar Ingila) Shekara 2021.

Wasikar Sheikh Dahiru Usaman Bauchi R.A Ga Queen Elizabeth (Sarauniyar Ingila) Shekara 2021.

Wani Rahoto Da Muke Samu Yanzu-yanzu DAGA Babangida Dan Maina.

Shahararren malamin addinin Islama kuma jigo a darikun sufaye Maulana Sheikh Dahiru Bauchi RA.

Ya aikawa da marigayiya sarauniyar Ingila Queen Elizabeth da Barack Obama wasiƙa a shekara ta 2021.

Wanda ta ƙunshi saƙo kamar haka. “Dasu musulunta su koma addinin iyayen su da kakannin su wato ‘Addinin Musulunci’.

Yafi don duk abunda suke nema a duniya sun samu, saura lahira.

Sarauniyar Ingila Queen Elizabeth tasha bayyana cewa ita jikan Annabi Muhammad SAW ne, tare da ikrarin bayyana salsalan ta zuwa ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad SAW.

Allah ya sa mu cika da imani, Allah ya ƙarawa Shehu lafiya da nisan kwana albarkacin Manzon Allah SAW. Amiin

DAGA Babangida Dan Maina

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button