Religion

Yadda Hankulan Mabiya Abduljabbar Ke Ta Rabuwa Gida Daban-Daban Cikin Koyarwar Da Malamin Yai Musu

Bayan matakin da Malam Abduljabbar Kabara ya dauka na janye mummunan fassarar da ya yi wa hadisan da sukan shafi rayuwar Annabi Muhammd SAW, hankulan matasan da ke bin karantarwarsa sun rabu gida biyu dangane da akidarsa.

Daliban na sa sun Sake tabbatar da Cewa Sun janye mubaya’ar da sukai wa malamin, har wasu suna cewa sun yi da na sanin abin da su ka yi, suna neman gafara.

 

Ya kuka kallon amfani da matasa da wasu malamai ke yi wajen kai su ga wasu hanyoyi da ke cin karo da kyakyawar hanyar addini?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button