Religion

Sheikh Abduljabar: Gwamnatin jihar Kano ta shawarci jama’a da su kai zuciya nesa

Tun Bayan Kammala Mukabalar Da Ta Gudana Tsakanin Gun Gun Malaman Jihar Kano Da Abduljabbar.

Kan Wasu Batutuwa da Sheikh abduljabbar ke karantarwa ga dalibansa inda yake bayyana cewar yagani ne acikin hadisai.

Wanda aka nemi ya nuna inda ya gani amma malamin ya kasa nunawa.

Sheikh Abduljabar: Gwamnatin jihar Kano ta shawarci jama’a da su kai zuciya nesa a yayin da ake ci gaba da nazari kan tuban malamin da ake zargi da furta kalaman batanci kan manzon Allah (SAW) Wani mataki ku ke ganin ke jiran Abduljabar?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button