PoliticsReligion

Yadda Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya halarci Tafsir da ake gabatarwa a fadar shugaban kasa a yau Talata.

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Halarci tafsirin Alqur’ani mai girma wanda Ake Gudanarwa a duk Shekara a fadar Shugaban kasa.

Kamar yadda kuke gani acikin hotuna nan wajen gudanar da tafsirin ne wanda shugaban kasa muhammadu buhari ya halarta ayau talata.

Ba wannan ne karo na farko da shugaba buhari ke halartar karatun tafsirin ba.

Ko a shekarar data gabata an gudanar da tafsirin tare da shugaban a fadar ta shugaban kasa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button