Religion

Rahamar Allah: Budurwa Ta Fashe Da Kukan Murna Bayan Ta Amshi Addinin Musulimci

Gaba Dai Gaba Dai Addinin Musulimci Wata Budurwa Ta Fashe Da Kuka A Yayin Da Take Amsar Addinin Musulimci A Jahar Gombe.

Kamar Yadda Kuke Gani Wanann Kyakkyawar budurwa ta fashe da kuka a lokacin da take shaida babu abun bautawa da gaskiya Sai Allah.

Wannan budurwa Asalin sunanta Shine Murna tadai gano cewa addinin Musulimci addinin gaskiya ne acikin wannan wata na azumi da muke ciki.

Wanda batare da bata lokaci ba ta amshi addinin Musulimcin a hannun shehin malamin nan wato abdulnasir-abdulmuhyi a wajen gabatar da karatun tafsiri na kasa a garin Gombe.

Haka zalika matashiyar ta zabi suna Maryam Bayan da ta shaida babu abun bauta da gaskiya sai Allah.

Anan Muke Addu’ar Allah Ya kareta yakuma bata miji nagari Amin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button