Religion

Bayani Game Da Jinin Haila By Comm. Abdul M. Adam

JININ HAILA

Daga: Comr Abdul M Adam

Allah Ta’ala yana cewa:

“ويسألونك عن المحيض قل هو أذى فاعتزلوا النساء في المحيض ولا تقربوهن حتى يطهرن فإذا تطهرن فأتوهن من حيث أمركم الله”.

“Wayas’alunaka anil mahili qul huwa aza fa’atazilun Nisa’i fil mahili wala taqrabuuhunna hatta yad’harna fa’izaa tadahharna fa’atuuhunna min haisu amarakumul Lahu”

Ma’ana: “Suna tambayarka game da jinin haila kace shi cutane, ku kauracewa mata (wajen saduwa) idan suna haila har sai sun sami tsarki, idan sukai tsarki ku zo musu ta inda Allah yai muku umarni”.

Shi jinin haila alamace da take nuna cewa mace ta balaga. Kuma sannan yana nuna kadaitar mahaifa, wato me yinsa bata dauke da juna biyu.

Don haka ne ma Shari’a ta wajabta yin idda ga matar da aka saka da wadda mijinta ya mutu kafin su yi wani aure.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button