Religion

Yauma Baza’aga Wata A Nigeria Ba Wadanda Sukace Sun Gani Jiya Ma Karya Sukeyi

Wani daga cikin mambobin kwamatin duban Ganin wata A majalisar kolin shari’ar Musulunci ta Najeriya, mai suna Simwal Usman Jubril, ya bayyana cewa wadanda bayyana cewar sun ga wata A jiya sunyi kuskure

Simwal ya kara da cewa koma a yau talatin ga watan Ramadana ba zai yiwu a ga watan ba saboda wasu dalilai.

Ya Wallafa Hakan Ne A Shafinsa Na Twitter.

Inda Ya Kara Da Cewa, hasalima kamata yai ace jama’a suga wata ranar talatim ga wata cikin sauki amma tunda awanni jinjirin watan bai wuce 22 ba, ba za’a gani cikin sauki ba.

 

Yadaiyi Bayanin Nasane Kamar Haka: “Hasali a ranar talatin ga watan akan ga jaririn wata cikin sauki kuma babba. Watan na fadi ne akalla waw guda daya bayan faduwar ranar idan jinjirin wata ya bayyana a jiya.”

“Amma saboda sai bayan karfe 8 na daren jiya jinjirin wata ya bayyana, Insha Allah da yamman nan awanni jinjirin watan 22 kuma zai fadi bayan mintuna 42 da faduwar rana Insha Allah amma ba za’a iya gani cikin sauki ba.”

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button