Religion

ALLAHU AKBAR: Zan Iya Muslunta Domin Shigar Musulmai Na Burge Ni, Inji Jarumar Finafinan Kudu, Mercy Aigbe

Zan Iya Muslunta Domin Shigar Musulmai Na Burge Ni, Inji Jarumar Finafinan Kudu, Mercy Aigbe

Daga Zamhashari Abubakar Bala

Fitacciyar ‘yar fim a masana’antar Nollywood ta auri musulmi, kuma alamu sun nuna addinin ya fara ba ta sha’awa matuka.

Ta girgiza kafar sadarwa yayin da masoyanta suka ji ta ce ita fa za ta iya muslunta ganin yadda shigar musulmai ke ba ta sha’awa.

Jarumar dai ita ce mata ta biyu ga wani dan kasuwar harkar fina-finai, Alhaji Kazim Adeoti wanda aka fi sani da Adekaz.

Jarumar ta rubuta hakan ne a shafinta na Instagram.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button