Religion

BIDIYO: Yadda Dan Sanda Kirista Ya Musulimta A Ofishin Yan Sanda Dake Jahar Kano

Wasu Rahotanni Daga Jahar Kano, Na Cewa Wani Jami’in Da Sanda Ya Amshi Addinin Musulimci A Kano.

Rahotanni Daga Jahar Kano Na Cewa, Jami’in Dan Sandan Ya Gano Gaskiya Batare Da Bata Lokaci Ba Ya Rungumeta.

Wani Jami’in Dan Sanda Kirista Ya Karbi Musulunci A Kano

A Ranar Alhamis Ne wani jami’in tsaro daga ofishin ‘yan sanda na Jakara dake birnin Kano.

Yazo da kansa ya bukaci shiga addinin muslinci ba tare da tirsasawa ba ya karbi kalmar shahada.

kuma ya bukaci suna irin na Sahabin Manzon Allah (SAW) wato Sayyadina Abubakar.

Take Yanke Aka Bashi Kalmar Shahada Sannan Kuma Ya Shaida Ya Rungumi Addini Bada Bata Lokaci Ba.

Anan Muke Addu’ar Ubangiji Allah Ya Daukaka Addinin Musulimci Amin

DAGA Harisu Abdulkadir Anini

Ga Bidiyon Nan Ku Kalla

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button