Innalillahiwainnailaihiraju’un;! Yanzu-yanzu Yan Bindiga Sun Kaiwa Sheik Yusuf Gurntum Da Tawagar Sa Hari Akan Hanyarsu Ta Dawo Daga Wa’azi

Rahotanni Da Muke Samu Yanzu-yanzu Na Cewa, wasu yan bindiga sunkaiwa Sheik Yusuf Gurntum Da Tawagarsa hari.

‘Yan Bindiga Sun Kaiwa Sheik Yusuf Gurntum Da Tawagarsa Hari A Hanyar Su Ta Dawowa Daga Wa’azi A Nijar.

Saidai Alhamdulillah, rahotanni sun nuna cewa Malam da tawagar tasa sun tsira, inda yanzu haka suna kan hanyar dawowa.

Hakazalika rahotannin sunce ba’a Samu Asarar rai ba a yayin wannan hari da aka kaiwa shehin malamin.

Sheik Yusuf Gurntum Na Daya Daga Cikin Fitattun malaman Addini A Kasar nan dama nahiyar Africa Baki Daya.

Click Here To Drop Your Comment