Religion

MASHA ALLAH: Matashi Dan Shekara 19 Daga Jahar Kano Ya Rubutu Alqur-ani Bugun Hannu

Matashi Dan Shekara 19 Daga Jahar Kano Ya Rubutu Alqur-ani Bugun Hannu

Wani matashi Mai Suna Shamsuddeen dan Shekara 19 Ya Rubuta Al-qur’ani bugun hannu a Kano.

Kamar Yadda Kuke Gani Wannan Dai Shine Al-quranin Da Wannan Matashi Ya Rubuta.

Kuma Tabbas Matashin Ba Karamin Namijin Kokari Yaiba Ganin Yadda Ya Rubuta Al’qurani da Wannan Shekarum Nasa.

“Masha Allah Wannan Shi Ne Qur’anin Da Dan Uwa Matashi Mallam Shamsudden Yusuf Daga Kano Ya Rubuta.”

“Allah Ya Sanya Alheri Gwani Muna Taya Murna Sosai Allah Ya Bamu Albarkacin Al-Qur’ani. 🙏🏻♥

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button