RAI BAKON DUNIYA: Yadda Hajiya Asiya Aminu Daga Zariyan Jihar Kaduna Ta Rasu Yau A ƙasar Saudiyya Jim Kaɗan Bayan Sauƙowa Daga Arfa.

Innalillahi wa inna ilaihi raju’un, Allah Ya Amshi Ran Hajiya Asiya Aminu Yayin Gudanar Da Aikin Hajji.

Hajiya Asiya Aminu, Hajiya daga karamar hukumar Zaria ta jihar Kaduna, ta rasu yau a ƙasar Saudiyya, jim kaɗan bayan sauƙowa daga Arfa.

Har Yanzu Kasar Saudiya Bata Gama Tantance Adadin Mahajjatan Da Suka Rasu A Kasar Ba A Wannan Shekarar.

Kamar Yadda Aka Sanine A Kowacce Shekara Akan Samu Rasa Rayuka A Kasar Saudiya A Yayin Gudanar Da Wannan Ibada.

Anan Muke Addu’ar Ubangiji Allah ya sadata da gidan Aljanna, ka karɓi rayuwarmu muna bauta zuwa gareka.

Click Here To Drop Your Comment